Thursday, 22 March 2018

'Yan matan Dapchi sun isa fadar shugaba Buhari dan ganawa dashi

'Yan matan Dapchi da Boko Haram suka saki jiya kenan a fadar shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda suke jiran ganawa dashi, a jiyane mayakan na Boko Haram suka saki 'yan matan su dari da hudu hadi da yaro da yarinya daya abinda ya farantawa da yawa daga cikin 'yan Najeriya rai.
No comments:

Post a Comment