Saturday, 3 March 2018

Yanda aka shirya liyafar cin abinci bayan daurin auren Fatima Ganduje da Idris Ajimobi

An shirya liyafar cin abinci ta musamman bayan daurin auren 'ya'yan gwamnonin Kano da na Oyo, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Idris Ajimobi yau, Asabar a Kano, manyan baki da suka hada da kakakin majalisar dattijai Bukola Saraki sun halarci gurin wannan liyafa.Muna fatan Allah ya sanyawa wannan aure Albarka ya kuma basu zuri'a dayyiba.No comments:

Post a Comment