Monday, 5 March 2018

Yanda jama'a suka tarbi shugaba Buhari a jihar Taraba

Yanda jama'a suka nunawa shugaba buhari soyayya kenan a ziyarar da ya kai jihar Taraba a yau, Litinin dan ganawa da wadanda rikice-rikicen dake faruwa a jihar ya ritsa dasu.

No comments:

Post a Comment