Thursday, 8 March 2018

Yanda jama'ar jihar Filato sukawa shugaba Buhari maraba

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a lokacin da ya sauka a jihar Filato, ya samu tarba me kyau daga dandazon masoyanshi da suka taru a bakin titi suna mishi maraba da zuwa, shugaba Buharin dai yana ziyarar kwana dayane a jihar inda zai kaddamar da ayyukan cigaban al-umma.

No comments:

Post a Comment