Saturday, 17 March 2018

Yanda liyafar cin abincin dare ta bikin Fatima Da Jamil ta kasance

A daren jiyane, bayan daurin aure, aka shirya liyafar cin abincin dare na bikin Fatima Aliko Dangote da mijinta Jamil Muhammad Dikko Abubakar a garin Kano, manyan baki da suka hada da gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Kakakin majalisar dattijai Bukola Saraki da matarshi Toyin Saraki da Dan majalisa me wakiltar kiru da Bebeji, Abdulmumin Jibril da matarshi dadai sauran manyan baki suka halarta.Muna musu fatan Allah ya sanya Alheri a wanna  aure nasu.

No comments:

Post a Comment