Tuesday, 20 March 2018

Yanda mawaki Lilkesh ya nishadantar da mutane a gurin bikin diyar Dangote

Har yanzu wasu karin sabbin hotuna sai kara fitowa suke akan yanda shagalin bikin diyar Dangote, Fatima da angonta, Jamil MD Abubakar ya kasance, anan mawakin Najeriya, Lilkeshne lokacin da yake nishadantar da mutane a gurin bikin.Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.


No comments:

Post a Comment