Thursday, 29 March 2018

Yanda me tsaron lafiyar shugaban kasa, Muhammad Abubakar yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi tare da iyalanshi

Wadannan kayatattun hotunan yanda me tsaron lafiyar shugaban kasa, Muhammad Lawal Abubakar yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi kenan tare da iyalinshi, Muhammad ya cika shekaru arba'in da biyar da haihuwa, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment