Thursday, 22 March 2018

Yanda shugaban Rundunar Lafiya dole ya dauki daya daga cikin 'yan matan Dapchi jiya a Maiduguri

Kwamandan rundunar Operation Lafiya Dole kenan, Regora Nicolas yake dauke da daya daga cikin 'yan matan Dapchi da Boko Haram suka dawo dasu jiya, A Maiduguri.

NAN

No comments:

Post a Comment