Tuesday, 27 March 2018

Yanda uwargidan gwamnan jihar Kebbi Dr. Zainab tayi murnar cika shekaru 50

A yaune uwargidan gwamnan jihar Kebbi Hajiya, Dr. Zainab Shinkafi Bagudu tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta inda ta cika shekaru hamsin a Duniya, wadannan hotunan yanda mijinta, Gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, 'yan uwa da abokan arziki suka taya murna kenan.


Muna kara tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment