Monday, 19 March 2018

Yanda wani bawan Allah ya kwana 3 yana aiki amma ya aikawa 'ya'yanshi duk kudin aiki: Kosisi beci daga ciki ba

Allah sarki iyayen mu abin alfaharinmu, suna kokari damu sosai, wani bawan Allah ya bayar da labarin yanda wani magidanci yamai aiki kuma kudin aikin da zai bashi dubu talatin da biyarne, sai yacemai ka aikawa dana dubu sha biyar diyata kuma dubu ashirin, be amshi ko sisi daga kudun aikin da yayiba.


Mutumin ya kara da cewa kwana uku magidancin yayi yana mai aiki amma duk kudin ya aikawa 'ya'yanshi. Allah sarki Allah ya sakawa iyayenmu da Alheri.

No comments:

Post a Comment