Friday, 30 March 2018

Yanda ya amshi 480,000 da niyyar samarwa matasa aikin soja amma yayi batan dabo

Malamin addinin Islama, Dr. Tukur Adam Al-Manar yayi kira ga mutane da idan akwai wanda yasan wannan bawan Allahn da hotonshi ke sama ya taimaka ya sanar dashi, shidai wannan mutumi ya amshi kudin mutane kusan dubu dari hudu da tamanin da zummar zai sama musu aikin soja amma aka nemeshi aka rasa.


Malam yace sun kira wayarshi yaki dauka shiyasa suke saka hotunanshi idanda akwai wanda Allah yasa yasanshi.

"Pls if any one who knows the deceiver or his where about should inform us, he came to me from NDA Kaduna, telling me that there are 2 slots for Navy Short service, where Abubakar Yakubu and friend from Bauchi gave 60,000 each, and 6 others for Navy intake, also gave 60,000 each, he asked to prepare for porthacourt for training , those 2 from Bauchi to come to Kaduna, while 6 others to go to Jos  Air force military school buses are there to convey them, when all went they left stranded ,,,, Allahu Akbar till date nothing, since that he refused to answer our call... Auwal left with those thinking of how to pay them their money back... Allah Ya isa"

No comments:

Post a Comment