Monday, 26 March 2018

Yanda Yakubu Muhammad yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Yakubu Muhammad yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi jiya, a wannan hoton abokan aikinshine, Sani Musa Danja da Rahama Sadau da Usman Uzee suka tayashi murna ta hanyar bashi kek.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment