Wednesday, 28 March 2018

Yau shekaru 3 kenan daidai ya yin zaben shugaban kasa

Yau shekaru uku kenan daidai da yin zaben shugaban kasa inda 'yan Najeriya suka zabi shugaba Buhari a matsayin shugabansu, da yake bayani akan wannan rana, me baiwa shugaba Buharin shawara akan sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad yace 'yan Najeriya sunyi zaben da babu da na sani a ciki.


Kuma idan ya sake fitowa takara a shekarar 2019, 'yan Najeriya zasu sake zabarshi a matsayin shugaban su.

No comments:

Post a Comment