Wednesday, 14 March 2018

Yau Shugaba Buhari zai kai ziyara jihar Yobe

A yaune shugaban kasa, Muhammadu Buhari zaikai ziyara jihar Yobe, a yayin ziyarar tashi shugaba Buhari zai gana da shuwagabannin al-umma da kuma iyayen 'yan matan makarantar Dapchi da Boko Haram suka sace, kamar yanda me baiwa shugaban shawara akan sabbin kafafewa watsa labarai, Bashir Ahmad ya bayyana.


Bayan jihar Yobe kuma shugaba Buharin zai kai ziyara jihohin Zamfara da Rivers.

No comments:

Post a Comment