Thursday, 8 March 2018

Yemi Osinbajo ya cika shekaru 61

Mataimakin shugaban kasa,Farfesa Yemi Osinbajo na murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda ya cika shekaru sittin da daya da haihuwa, muna tayashi murna da datan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment