Saturday, 31 March 2018

Za'ayi gangamin nuna goyon bayan shugaba Buhari a jihar Bauchi

A yau, Asabar za'ayi gangami a jihar Bauchi dan nuna goyon baya ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari kamar yanda me baiwa shugaba Buharin shawara akan sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad ya bayyana.


Zadai a kwashe yinin ranar yau ana wannan tattaki, muna fatan Allah yasa ayi a gama lafiya.

No comments:

Post a Comment