Tuesday, 27 March 2018

Zainab Shinkafi Bagudu na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Uwargidan gwamnan jihar Kebbi Hajiya,Dr. Zainab Shinkafi Bagudu na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment