Friday, 6 April 2018

Abba El-Mustafa tare da Iyalanshi

Tauraron fina-finan Hausa, Abba El-Mustafa kenan tare da iyalanshi a wannan hoton nasu da ya kayatar, ya yiwan masoyanshi gaisuwar Juma'a, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment