Sunday, 1 April 2018

Abbas Sadik na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Abbas Sadik na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment