Saturday, 14 April 2018

Abdulmumin Ilyasu(Tantiri) na murnar cika shekara guda da yin aure

Tauraron fina-finan Hausa kuma me bayar da umarni, Abdulmumin Ilyasu Tantiri kenan da matarshi a wannan hoton, suna murnar cika shekara guda da yin aure, muna tayasu murna da fatan Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment