Thursday, 5 April 2018

Abin Dariya: Kallli yanda wani yaro ke gyangyadi yana cin abinci

Wannan hoton bidiyon wani yarone da kwanon abinci a gabanshi yana gyangyadi, irin yanda yakeyi a bidiyon ya baiwa mutane dariya, hakan yasa bidiyon nashi ya watsu a yanar gizo sosai.

No comments:

Post a Comment