Saturday, 14 April 2018

Adam A. Zango a gurin wani bikin daukar hotuna da kamfanin wayar Tecno ya shirya

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a gurin wani kwarya-kwaryar shagalin daukar hotunan dauki da kanka da kamfanin wayar Teno ya shirya, muna mishi fatan alheri.No comments:

Post a Comment