Sunday, 15 April 2018

Ahmad Bello na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Jarumin fina-finan Hausa, Ahmad Bello na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment