Thursday, 5 April 2018

Ahmad Musa ya taya matarshi Juliet murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmad Musa ya taya matarshi Juliet murnar zagayowar ranar haihuwarta, a wani sako daya fitar ya yabi matar tashi sosai, muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment