Friday, 13 April 2018

Ahmad Shanawa da Morel na murnar zagayowar ranar haihuwarsu

Tauraron mawakin gambara, Musa Morel na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekarau masu Albaraka.Shima mawaki, Ahmad Shanawa na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment