Wednesday, 4 April 2018

A'isha Buhari ta gana da me kula da harkar ilimin kasar Qatar

Me kula da harkar cigaban ilimin kasar Qatar, Matar tsohon sarkin Qatar, Moza Bint Nasser kenan lokacin da suke ganawa da uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari akan cigaban ilimi, harkar lafiya da bincike a kasashen biyu.

No comments:

Post a Comment