Sunday, 1 April 2018

A'isha Buhari ta godewa 'yan Najeriya da fatan Alherin da suka yiwa auren kanin ta

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta taya kaninta Hamza da matarshi Hadiza murnar aure, ta bayyana cewa taji dadin yanda akayi bikin aka gama lafiya kuma tana godewa 'yan Najeriya da irin addu'o'i da fatan Alheri da suka rika yiwa kanin nata. A karshe ta musu fatan Allah ya basu zaman lafiya.

No comments:

Post a Comment