Monday, 2 April 2018

Alaramma Ahmad Sulaiman Ya Fito Takarar Dan Majalisa

Wannan Hoton da kuke gani Hoton Alaramma Ahmad Suleiman Ibrahim Kano ne, shararren Alaramman nan, wanda kira'arsa ta yi fice a duniya.


Alaramma ya fito takarar kujerar Dan majalisar dokoki ta jiha ne, inda yake neman wakiltar karamar Hukumar Tarauni a majalisar Dokokin Jihar Kano. 

Malamai ku shiga siyasa kila ku za ku gyara harkar siyasar Nijeriya. 

rariya.

No comments:

Post a Comment