Sunday, 1 April 2018

Ali Artwork ya kaiwa Kwankwaso ziyara

Me wasan barkwanci Ali Artwork kenan tare da tawagarshi a lokacin da suka kaiwa tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ziyara a gidanshi dake Kaduna, Ali ya bayyana cewa ni da me gidana.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment