Sunday, 15 April 2018

Ali Nuhu da MC Tagwaye a birnin Dubai

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki da Tauraron me wasan barkwanci, MC Tagwaye da Usman Uzee kenan a birnin Dubai na hadaddiyar daular Larabawa, sun sha jallabiyoyi inda suka halarci wani shagali.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment