Tuesday, 17 April 2018

Ali Nuhu da MC Tagwaye na cikin jaruman Najeriya da suka kai ziyara ofishin jakadancin Najeriya dake kasar hadaddiyar daular larabawa

Taurarin fina-finan kasarnan, ciki hadda na Arewa, Ali Nuhu, da me wasan barkwanci, MC Tagwaye da Usman Uzee da sauransu, sun kai ziyara ofishin jakadancin Najeriya dake kasar hadaddiyar daular Larabawa a ziyarar da suke yi acan.Muna fatan Allah ya dawo dasu lafiya

No comments:

Post a Comment