Friday, 13 April 2018

Ali Nuhu da Sani Danja sun Haskaka a wadannan hotunan nasu

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki da Sani Musa, Danja, Zaki kenan a wadannan hotunan nasu da suka haskaka, sun dauki hotunan ne a gurin daukar wani shirin fim da sukeyi, muna musu fatan Alheri.Anan Alin ne da Sani tare da abokiyar aikinsu, Hafsat Idris.

No comments:

Post a Comment