Monday, 16 April 2018

Ali Nuhu dan kwalisa

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan a wannan hoton nashi da ya haskaka, wanda ya dauka a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular Larabawa, muna mishi fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment