Monday, 16 April 2018

Ali Nuhu tare da Atiku Abubakar a Dubai

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan a wannan hoton tare da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a gurin shagalin auren danshi, Tony da akayi a Dubai, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment