Saturday, 7 April 2018

Ali Nuhu tare da Nuhu Abdullahi

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu da Nuhu Abdullahi kenan a wannan hoton nasu da ya kayatar, Ali na sanyae da hula ta musamman da aka rubuta F.K.D a jikinta, muna musu fatan alheri.

No comments:

Post a Comment