Friday, 6 April 2018

Ali Nuhu ya dawo daga aikin Umrah

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu , Sarki ya dawo gida Najeriya daga aikin Umrah da ya je kasar Saudiyya, muna mishi fatan Allah ya karba Ibada.

No comments:

Post a Comment