Wednesday, 4 April 2018

'Allah ka albarkaci auren mu'>>Amarya Sa'adiya Adam

Tauraruwar fina-finan Hausa, Amarya Sa'adiya Adam kenan a wannan hoton tare da angonta da kawayenta inda suka tayata murnar yin aure, sa'adiya ta yi addu'ar cewa, Allah ya albarkaci wannan aure nasu.


Muna fatan Allah ya amshi wannan addu'a tata ya kuma basu zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment