Monday, 2 April 2018

'Allah ka bani irin wannan da masoyina'>>Sa'adiya Kabala

Jarumar fina-finan Hausa, Amarya, Sa'adiya Kabala kenan a wannan hoton rike da jariri, ta yi fatan Allah ya bata irinshi tare da masoyinta, Muna fatan Allah ya amsa addu'arta.A makon daya gabatane mukaji labarin cewa auren Sa'adiyar ya kusa, wanda za'ayi cikin watannan na Afrilu da muke ciki.

No comments:

Post a Comment