Monday, 16 April 2018

'Allah ya tsareku daga surutun wawaye, 'yan wahala, mahassada da suka sako ku a gaba'>>Ummi Zeezee

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Shugabar mata ta kungiyar yiwan jam'iyyar PDP kampe gida-gida ta kasa, Ummi Zeezee ta yiwa daiyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Angonta, Idris Ajimobi addu'ar Allah ya tsaresu.


Ummi tace, uwata, mama ta, Faty Ganduje da mijinta, Allah ya tsareku daga surutun wawaye 'yan wahala, Mahassada da suka sako ku a gaba amin.


No comments:

Post a Comment