Sunday, 1 April 2018

Amarya Sa'adiya Adam tare da Amarya Sa'adiya Kabala

Amarya, Sa'adiya Adam tare da abokiyar aikinta wadda itama muna sa ran nan da 'yan kwanaki zata zama Amarya, Sa'adiya Kabala inda take tayata murnar yin aure, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment