Thursday, 5 April 2018

Amina Amal tare da mahaifiyarta

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton tare da mahaifiyarta, tace itace bugun zuciyarta kuma ta mata fatan karin lafiya da karin shekaru masu albarka, muna musu fatan Alheri.

1 comment: