Saturday, 7 April 2018

An gurfanar da tsohon shugaban kasar Afrika ta kudu, Jocub Zuma a kotu

Tsohon shugaban kasar Afrika ta kudu, Jacob Zuma kenan a lokacin da aka gurfanar dashi a kotu akan zargin cin hanci na miliyoyin daloli a lokacin yana shugaban kasa.

No comments:

Post a Comment