Monday, 2 April 2018

An Yi Wa Musulmin Da Ya Tsinci Makuden Kudin Wata Kirista Ya Maida Mata Goma Ta Arziki

A jiya Juma'a ne kungiyar Jama'atul Nasril Islam karkashi jagorancin Sarkin Wase suka bawa Malam Bashir Keke Nafen da furiji da injin nika da naira dubu saba'in (#70'000) saboda irin rikon amana da ya nuna a baya.Idan za a iya tunawa Bashir shine wanda ya tsinci makudan kudi ya kuma mayarwa mai shi, wadda ba addini su daya ba saboda ita Kirista ce.
rariya.

No comments:

Post a Comment