Wednesday, 4 April 2018

Ankai sojoji jihar Zamfara saboda harin barayin shanu

Hukumar sojan sama ta kai jami'anta jihar Zamfara inda ake samun yawaitar salwantar rayuka sanadiyyar harin da 'yan ta'adda, barayin shanu sukewa akai-akai, jami'an sojin zasu tabbatar da bin doka da oda da kuma kariyar dukiya da al-ummar jihar kamar yanda hukumar ta bayyana.No comments:

Post a Comment