Friday, 6 April 2018

Babban soja ya rasu a arangamar da sojojin sukayi da 'yan ta'addan zamfara

Hukumar sojin Najeriya ta sanar da rasuwar Kyaftin Sulaiman tare da wani soja a arangamar da sukayi da 'yan ta'addan dake kashe mutane a jihar Zamfara, a makonnan ne rundunar sojin sama ta aike da dakarunta jihar dan maganin irin wadannan hare-hare dake barazana ga rayuka da dukiyoyin Al-umma.


Muna mafatn Allah ya jikanshi da sayran 'yan uwa baki daya.

No comments:

Post a Comment