Saturday, 7 April 2018

'Bani da matsala'>>Adam A Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi inda yake dariya, ya bayyana cewa bashi da matsala, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment