Wednesday, 11 April 2018

Bayyana Tsayawa Takara Ba Fa Cin Zabe Ba Ne

Cewar zai sake tsayawa takara ba shine yake nunu lallai shugaba Buhari sai ya ci zaben 2019 a Nijeriya ba. Kuma kamar yadda yake da 'yancin sake tsayawa haka kowa yana da 'yancin zabarsa ko kin zabarsa.


Don haka a wannan karon da ni da wadanda na isa da su ba za mu zabe shi ba. Hidimar da muka yi a kan

sa a 2015 ta isa haka. Shi ma kuma mun gode da irin nashi kokarin. Sai kuma a baiwa wani shi ma mu ga irin nashi kokarin.

'YAN BUHARI A DUHU A KASUWAR BUKATA AKE A IYA BAKI DAN ZAI IYA YIN WARI.
rariya.

No comments:

Post a Comment