Tuesday, 17 April 2018

'Bazan yi aure ba'>>Halima Atete

Tauraruwar fina-finan Hausa, Halima Atete ta bayar da dama ga masoyanta a dandalinta na sada zumunta da su mata tambaya zata basu amsa, an mata tambayoyi da dama inda ta amsa wasu daga ciki.Cikin tambayoyin da aka mata akwai:

Menene cikakken sunan ta tace, Halima Yusuf Atete.

Sannan an tamyeta me yasa ta saka kanwarta fim amma ta cireta, tace saboda makaranta.

Wani ya tambayeta cewa, wai da gaskene zata yi aure?.

Sai tace 'A'A.


1 comment:

  1. Reproducción de baratos hombre relojes, relojes suizos falsos o réplicas de copias audemars-piguet en el mejor sitio de mejor tag heuer.Réplica de relojes para hombres y mujeres en copias cartier.

    ReplyDelete