Saturday, 21 April 2018

'Cikin wadannan mutum biyun wanene zauna gari banza?'>>Ado Gwanja ya tambaya

Tauraron mawakin Mata, Ado Isa Gwanja ya saka hotonnan na dan gidan shugaban kasa, Yusuf Buhari da wani gurgu me aikin karfi inda ya tambayi cewa cikin wadannan waye zauna gari banza?.
Maganar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi akan matasan Najeriya ta matukar dauki hankulan mutane sosai musamman a shafukan sada zumunta inda da dama suka nuna rashin jin dadinsu akan maganar yayinda wasu kuma ke kare shugaban kasar da cewa ba'a fahimci abinda yace bane ko kuma an yiwa maganar tashi mummunar fassara.

Gadai wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan wannan tambaya da Ado Gwanja yayi kamar haka.

No comments:

Post a Comment