Monday, 2 April 2018

DAMAI KAKE TAKAMA>>Fadakarwa akan mutuwa daga Sheikh Daurawa

mutuwa da dauki shugaban kasa yana kan mulki
Mutuwa ta dauki gwabna
Mutuwa ta dauki Minister
Mutuwa ta dauki senator
Mutuwa ta dauki dan house
Mutuwa ta dauki chairman
Mutuwa ta dauki sarki akan mulki
Mutuwa da dauki mai kudi

Mutuwa ta dauki malami
Mutuwa ta dauki Hajiya
Mutuwa ta dauki alhaji
Mutuwa ta dauki ma'aikaci
Mutuwa ta dauki saurayi
Mutuwa ta dauki budurwa
Mutuwa ta dauki dan makaranta
Mutuwa ta dauki tsoho
Mutuwa ta dauki yaro har jariri ya mutu.
Mutuwa bata bar kowa ba, yi abinda Kaga dama zaka gamu da Allah.
Idan Allah ya baka dama kayi ta tsiyar ka, kamar damar ba zata kareba, ko kuma kai ba zaka kareba, rana kawai ake jira, da lokaci, da guri, da dalili,
Wannan Wanine yayi sabon gida amma kunga yadda zaa fita da shi zuwa kushewa, zai bar komai a baya. 
Allah ka yafe mana kasa mu cika da imani.

No comments:

Post a Comment